Quran with Hausa translation - Surah Al-Anfal ayat 31 - الأنفَال - Page - Juz 9
﴿وَإِذَا تُتۡلَىٰ عَلَيۡهِمۡ ءَايَٰتُنَا قَالُواْ قَدۡ سَمِعۡنَا لَوۡ نَشَآءُ لَقُلۡنَا مِثۡلَ هَٰذَآ إِنۡ هَٰذَآ إِلَّآ أَسَٰطِيرُ ٱلۡأَوَّلِينَ ﴾
[الأنفَال: 31]
﴿وإذا تتلى عليهم آياتنا قالوا قد سمعنا لو نشاء لقلنا مثل هذا﴾ [الأنفَال: 31]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma idan aka karanta, ayoyinMu a kansu, sukan ce: "Lalle ne mun ji da muna so, haƙiƙa, da mun faɗi irin wannan; wannan bai zama ba face tatsunayoyin mutanen farko |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan aka karanta, ayoyinMu a kansu, sukan ce: "Lalle ne mun ji da muna so, haƙiƙa, da mun faɗi irin wannan; wannan bai zama ba face tatsunayoyin mutanen farko |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan aka karanta, ãyõyinMu a kansu, sukan ce: "Lalle ne mun ji dã muna so, haƙĩƙa, da mun faɗi irin wannan; wannan bai zama ba fãce tãtsunãyõyin mutãnen farko |