Quran with Hausa translation - Surah Al-Anfal ayat 33 - الأنفَال - Page - Juz 9
﴿وَمَا كَانَ ٱللَّهُ لِيُعَذِّبَهُمۡ وَأَنتَ فِيهِمۡۚ وَمَا كَانَ ٱللَّهُ مُعَذِّبَهُمۡ وَهُمۡ يَسۡتَغۡفِرُونَ ﴾
[الأنفَال: 33]
﴿وما كان الله ليعذبهم وأنت فيهم وما كان الله معذبهم وهم يستغفرون﴾ [الأنفَال: 33]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Allah bai kasance Yana yi musu azaba ba alhali kuwa kai kana cikinsu,* kuma Allah bai kasance Mai yi musu azaba ba alhali kuwa suna yin istigfari |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Allah bai kasance Yana yi musu azaba ba alhali kuwa kai kana cikinsu, kuma Allah bai kasance Mai yi musu azaba ba alhali kuwa suna yin istigfari |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Allah bai kasance Yanã yi musu azãba ba alhãli kuwa kai kanã cikinsu, kuma Allah bai kasance Mai yi musu azãba ba alhãli kuwa sunã yin istigfãri |