Quran with Hausa translation - Surah Al-Anfal ayat 46 - الأنفَال - Page - Juz 10
﴿وَأَطِيعُواْ ٱللَّهَ وَرَسُولَهُۥ وَلَا تَنَٰزَعُواْ فَتَفۡشَلُواْ وَتَذۡهَبَ رِيحُكُمۡۖ وَٱصۡبِرُوٓاْۚ إِنَّ ٱللَّهَ مَعَ ٱلصَّٰبِرِينَ ﴾
[الأنفَال: 46]
﴿وأطيعوا الله ورسوله ولا تنازعوا فتفشلوا وتذهب ريحكم واصبروا إن الله مع﴾ [الأنفَال: 46]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ku yi ɗa'a ga Allah da ManzonSa, kuma kada ku yi jayayya har ku raunana kuma iskarku ta tafi, kuma ku yi haƙuri. Lalle ne Allah Yana tare da masu haƙuri |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ku yi ɗa'a ga Allah da ManzonSa, kuma kada ku yi jayayya har ku raunana kuma iskarku ta tafi, kuma ku yi haƙuri. Lalle ne Allah Yana tare da masu haƙuri |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ku yi ɗã'a ga Allah da ManzonSa, kuma kada ku yi jãyayya har ku raunana kuma iskarku ta tafi, kuma ku yi haƙuri. Lalle ne Allah Yanã tãre da mãsu haƙuri |