×

Kada ku kasance kamar waɗanda suka fita daga gidãjensu,* sunã mãsu alfahari 8:47 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Anfal ⮕ (8:47) ayat 47 in Hausa

8:47 Surah Al-Anfal ayat 47 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Anfal ayat 47 - الأنفَال - Page - Juz 10

﴿وَلَا تَكُونُواْ كَٱلَّذِينَ خَرَجُواْ مِن دِيَٰرِهِم بَطَرٗا وَرِئَآءَ ٱلنَّاسِ وَيَصُدُّونَ عَن سَبِيلِ ٱللَّهِۚ وَٱللَّهُ بِمَا يَعۡمَلُونَ مُحِيطٞ ﴾
[الأنفَال: 47]

Kada ku kasance kamar waɗanda suka fita daga gidãjensu,* sunã mãsu alfahari da yin riya ga mutãne, kuma sunã kangẽwa daga hanyar Allah. Kuma Allah ne ga abin da suke aikatãwa Mai kẽwayẽwa

❮ Previous Next ❯

ترجمة: ولا تكونوا كالذين خرجوا من ديارهم بطرا ورئاء الناس ويصدون عن سبيل, باللغة الهوسا

﴿ولا تكونوا كالذين خرجوا من ديارهم بطرا ورئاء الناس ويصدون عن سبيل﴾ [الأنفَال: 47]

Abubakar Mahmood Jummi
Kada ku kasance kamar waɗanda suka fita daga gidajensu,* suna masu alfahari da yin riya ga mutane, kuma suna kangewa daga hanyar Allah. Kuma Allah ne ga abin da suke aikatawa Mai kewayewa
Abubakar Mahmoud Gumi
Kada ku kasance kamar waɗanda suka fita daga gidajensu, suna masu alfahari da yin riya ga mutane, kuma suna kangewa daga hanyar Allah. Kuma Allah ne ga abin da suke aikatawa Mai kewayewa
Abubakar Mahmoud Gumi
Kada ku kasance kamar waɗanda suka fita daga gidãjensu, sunã mãsu alfahari da yin riya ga mutãne, kuma sunã kangẽwa daga hanyar Allah. Kuma Allah ne ga abin da suke aikatãwa Mai kẽwayẽwa
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek