Quran with Hausa translation - Surah Al-Anfal ayat 52 - الأنفَال - Page - Juz 10
﴿كَدَأۡبِ ءَالِ فِرۡعَوۡنَ وَٱلَّذِينَ مِن قَبۡلِهِمۡۚ كَفَرُواْ بِـَٔايَٰتِ ٱللَّهِ فَأَخَذَهُمُ ٱللَّهُ بِذُنُوبِهِمۡۚ إِنَّ ٱللَّهَ قَوِيّٞ شَدِيدُ ٱلۡعِقَابِ ﴾
[الأنفَال: 52]
﴿كدأب آل فرعون والذين من قبلهم كفروا بآيات الله فأخذهم الله بذنوبهم﴾ [الأنفَال: 52]
Abubakar Mahmood Jummi Kamar al'adar mutanen Fir'auna da waɗanda suke gabaninsu, sun kafirta da ayoyin Allah, sai Allah Ya kama su da zunubansu. Lalle Allah ne Mai ƙarfi, Mai tsananin uƙuba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kamar al'adar mutanen Fir'auna da waɗanda suke gabaninsu, sun kafirta da ayoyin Allah, sai Allah Ya kama su da zunubansu. Lalle Allah ne Mai ƙarfi, Mai tsananin uƙuba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kamar al'ãdar mutãnen Fir'auna da waɗanda suke gabãninsu, sun kãfirta da ãyõyin Allah, sai Allah Ya kãma su da zunubansu. Lalle Allah ne Mai ƙarfi, Mai tsananin uƙũba |