Quran with Hausa translation - Surah Al-Anfal ayat 51 - الأنفَال - Page - Juz 10
﴿ذَٰلِكَ بِمَا قَدَّمَتۡ أَيۡدِيكُمۡ وَأَنَّ ٱللَّهَ لَيۡسَ بِظَلَّٰمٖ لِّلۡعَبِيدِ ﴾
[الأنفَال: 51]
﴿ذلك بما قدمت أيديكم وأن الله ليس بظلام للعبيد﴾ [الأنفَال: 51]
Abubakar Mahmood Jummi Wancan saboda abin da hannayenku suka gabatar ne. Kuma lalle ne, Allah bai zama Mai zalunci ba ga, bayinSa |
Abubakar Mahmoud Gumi Wancan saboda abin da hannayenku suka gabatar ne. Kuma lalle ne, Allah bai zama Mai zalunci ba ga, bayinSa |
Abubakar Mahmoud Gumi Wancan sabõda abin da hannãyenku suka gabãtar ne. Kuma lalle ne, Allah bai zama Mai zãlunci ba ga, bãyinSa |