Quran with Hausa translation - Surah Al-Anfal ayat 53 - الأنفَال - Page - Juz 10
﴿ذَٰلِكَ بِأَنَّ ٱللَّهَ لَمۡ يَكُ مُغَيِّرٗا نِّعۡمَةً أَنۡعَمَهَا عَلَىٰ قَوۡمٍ حَتَّىٰ يُغَيِّرُواْ مَا بِأَنفُسِهِمۡ وَأَنَّ ٱللَّهَ سَمِيعٌ عَلِيمٞ ﴾
[الأنفَال: 53]
﴿ذلك بأن الله لم يك مغيرا نعمة أنعمها على قوم حتى يغيروا﴾ [الأنفَال: 53]
Abubakar Mahmood Jummi Wancan ne, domin lalle ne, Allah bai kasance Mai canza wata ni'ima wadda ya ni'imtar da ita a kan wasu mutane ba face sun sake abin da yake ga rayukansu, kuma domin lalle Allah ne Mai ji, Masani |
Abubakar Mahmoud Gumi Wancan ne, domin lalle ne, Allah bai kasance Mai canza wata ni'ima wadda ya ni'imtar da ita a kan wasu mutane ba face sun sake abin da yake ga rayukansu, kuma domin lalle Allah ne Mai ji, Masani |
Abubakar Mahmoud Gumi Wancan ne, dõmin lalle ne, Allah bai kasance Mai canza wata ni'ima wadda ya ni'imtar da ita a kan wasu mutãne ba fãce sun sãke abin da yake ga rãyukansu, kuma dõmin lalle Allah ne Mai jĩ, Masani |