Quran with Hausa translation - Surah Al-Anfal ayat 55 - الأنفَال - Page - Juz 10
﴿إِنَّ شَرَّ ٱلدَّوَآبِّ عِندَ ٱللَّهِ ٱلَّذِينَ كَفَرُواْ فَهُمۡ لَا يُؤۡمِنُونَ ﴾
[الأنفَال: 55]
﴿إن شر الدواب عند الله الذين كفروا فهم لا يؤمنون﴾ [الأنفَال: 55]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle mafi sharrin dabbobi a wurin Allah, su ne waɗanda suka kafirta, sa'an nan ba za su yi imani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle mafi sharrin dabbobi a wurin Allah, su ne waɗanda suka kafirta, sa'an nan ba za su yi imani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle mafi sharrin dabbõbi a wurin Allah, sũ ne waɗanda suka kãfirta, sa'an nan bã zã su yi ĩmãni ba |