Quran with Hausa translation - Surah Al-Anfal ayat 56 - الأنفَال - Page - Juz 10
﴿ٱلَّذِينَ عَٰهَدتَّ مِنۡهُمۡ ثُمَّ يَنقُضُونَ عَهۡدَهُمۡ فِي كُلِّ مَرَّةٖ وَهُمۡ لَا يَتَّقُونَ ﴾
[الأنفَال: 56]
﴿الذين عاهدت منهم ثم ينقضون عهدهم في كل مرة وهم لا يتقون﴾ [الأنفَال: 56]
Abubakar Mahmood Jummi Waɗanda ka yi ƙullin alkawari da su, daga gare su, sa'an nan kuma suna warwarewar alkawarinsu a kowane lokaci kuma su, ba su yin taƙawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗanda ka yi ƙullin alkawari da su, daga gare su, sa'an nan kuma suna warwarewar alkawarinsu a kowane lokaci kuma su, ba su yin taƙawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗanda ka yi ƙullin alkawari da su, daga gare su, sa'an nan kuma sunã warwarewar alkawarinsu a kõwane lõkaci kuma sũ, bã su yin taƙawa |