Quran with Hausa translation - Surah Al-Anfal ayat 54 - الأنفَال - Page - Juz 10
﴿كَدَأۡبِ ءَالِ فِرۡعَوۡنَ وَٱلَّذِينَ مِن قَبۡلِهِمۡۚ كَذَّبُواْ بِـَٔايَٰتِ رَبِّهِمۡ فَأَهۡلَكۡنَٰهُم بِذُنُوبِهِمۡ وَأَغۡرَقۡنَآ ءَالَ فِرۡعَوۡنَۚ وَكُلّٞ كَانُواْ ظَٰلِمِينَ ﴾
[الأنفَال: 54]
﴿كدأب آل فرعون والذين من قبلهم كذبوا بآيات ربهم فأهلكناهم بذنوبهم وأغرقنا﴾ [الأنفَال: 54]
Abubakar Mahmood Jummi Kamar al'adar mutanen Fir'auna da waɗanda suke a gabaninsu, sun ƙaryata game da ayoyin Ubangijinsu, sai Muka halaka su, saboda zunubansu, kuma Muka nutsar da mutanen Fir'auna. Kuma dukansu sun kasance ne masu Zalunci |
Abubakar Mahmoud Gumi Kamar al'adar mutanen Fir'auna da waɗanda suke a gabaninsu, sun ƙaryata game da ayoyin Ubangijinsu, sai Muka halaka su, saboda zunubansu, kuma Muka nutsar da mutanen Fir'auna. Kuma dukansu sun kasance ne masu zalunci |
Abubakar Mahmoud Gumi Kamar al'adar mutãnen Fir'auna da waɗanda suke a gabãninsu, sun ƙaryata game da ãyõyin Ubangijinsu, sai Muka halaka su, sabõda zunubansu, kuma Muka nutsar da mutãnen Fir'auna. Kuma dukansu sun kasance ne mãsu zãlunci |