Quran with Hausa translation - Surah Al-Anfal ayat 57 - الأنفَال - Page - Juz 10
﴿فَإِمَّا تَثۡقَفَنَّهُمۡ فِي ٱلۡحَرۡبِ فَشَرِّدۡ بِهِم مَّنۡ خَلۡفَهُمۡ لَعَلَّهُمۡ يَذَّكَّرُونَ ﴾
[الأنفَال: 57]
﴿فإما تثقفنهم في الحرب فشرد بهم من خلفهم لعلهم يذكرون﴾ [الأنفَال: 57]
Abubakar Mahmood Jummi To, in dai ka kama su a cikin yaƙi, sai ka kore* waɗanda suke a bayansu, game da su, tsammaninsu, za su dinga tunawa |
Abubakar Mahmoud Gumi To, in dai ka kama su a cikin yaƙi, sai ka kore waɗanda suke a bayansu, game da su, tsammaninsu, za su dinga tunawa |
Abubakar Mahmoud Gumi To, in dai ka kãma su a cikin yãƙi, sai ka kõre waɗanda suke a bãyansu, game da su, tsammãninsu, zã su dinga tunãwa |