Quran with Hausa translation - Surah Al-Anfal ayat 67 - الأنفَال - Page - Juz 10
﴿مَا كَانَ لِنَبِيٍّ أَن يَكُونَ لَهُۥٓ أَسۡرَىٰ حَتَّىٰ يُثۡخِنَ فِي ٱلۡأَرۡضِۚ تُرِيدُونَ عَرَضَ ٱلدُّنۡيَا وَٱللَّهُ يُرِيدُ ٱلۡأٓخِرَةَۗ وَٱللَّهُ عَزِيزٌ حَكِيمٞ ﴾
[الأنفَال: 67]
﴿ما كان لنبي أن يكون له أسرى حتى يثخن في الأرض تريدون﴾ [الأنفَال: 67]
Abubakar Mahmood Jummi Ba ya kasancewa* ga wani annabi, kamammu su kasance a gare shi sai (bayan) ya zubar da jinainai a cikin ƙasa. Kuna nufin sifar duniya kuma Allah Yananufin Lahira. Kuma Allah ne Mabuwayi, Mai hikima |
Abubakar Mahmoud Gumi Ba ya kasancewa ga wani annabi, kamammu su kasance a gare shi sai (bayan) ya zubar da jinainai a cikin ƙasa. Kuna nufin sifar duniya kuma Allah Yananufin Lahira. Kuma Allah ne Mabuwayi, Mai hikima |
Abubakar Mahmoud Gumi Bã ya kasancewa ga wani annabi, kãmammu su kasance a gare shi sai (bãyan) yã zubar da jinainai a cikin ƙasa. Kunã nufin sifar dũniya kuma Allah Yanãnufin Lãhira. Kuma Allah ne Mabuwãyi, Mai hikima |