Quran with Hausa translation - Surah Al-Anfal ayat 68 - الأنفَال - Page - Juz 10
﴿لَّوۡلَا كِتَٰبٞ مِّنَ ٱللَّهِ سَبَقَ لَمَسَّكُمۡ فِيمَآ أَخَذۡتُمۡ عَذَابٌ عَظِيمٞ ﴾
[الأنفَال: 68]
﴿لولا كتاب من الله سبق لمسكم فيما أخذتم عذاب عظيم﴾ [الأنفَال: 68]
Abubakar Mahmood Jummi Ba domin wani Littafi daga Allah ba, wanda ya gabata,* da azaba mai girma daga Allah ta shafe ku a cikin abin da kuka kama |
Abubakar Mahmoud Gumi Ba domin wani Littafi daga Allah ba, wanda ya gabata, da azaba mai girma daga Allah ta shafe ku a cikin abin da kuka kama |
Abubakar Mahmoud Gumi Bã dõmin wani Littãfi daga Allah ba, wanda ya gabãta, dã azãba mai girma daga Allah tã shãfe ku a cikin abin da kuka kãma |