Quran with Hausa translation - Surah Al-Anfal ayat 69 - الأنفَال - Page - Juz 10
﴿فَكُلُواْ مِمَّا غَنِمۡتُمۡ حَلَٰلٗا طَيِّبٗاۚ وَٱتَّقُواْ ٱللَّهَۚ إِنَّ ٱللَّهَ غَفُورٞ رَّحِيمٞ ﴾
[الأنفَال: 69]
﴿فكلوا مما غنمتم حلالا طيبا واتقوا الله إن الله غفور رحيم﴾ [الأنفَال: 69]
Abubakar Mahmood Jummi Saboda haka, ku ci daga abin da kuka samu ganima, Yana halal mai kyau. Kuma ku bi Allah da taƙawa. Lalle Allah ne Mai gafara, Mai jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Saboda haka, ku ci daga abin da kuka samu ganima, Yana halal mai kyau. Kuma ku bi Allah da taƙawa. Lalle Allah ne Mai gafara, Mai jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Sabõda haka, ku ci daga abin da kuka sãmu ganĩma, Yanã halal mai kyau. Kuma ku bi Allah da taƙawa. Lalle Allah ne Mai gãfara, Mai jin ƙai |