Quran with Hausa translation - Surah Al-Inshiqaq ayat 21 - الانشِقَاق - Page - Juz 30
﴿وَإِذَا قُرِئَ عَلَيۡهِمُ ٱلۡقُرۡءَانُ لَا يَسۡجُدُونَۤ۩ ﴾
[الانشِقَاق: 21]
﴿وإذا قرئ عليهم القرآن لا يسجدون﴾ [الانشِقَاق: 21]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma idan an karanta Alkur'ani a kansu, ba su yin tawali'u |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan an karanta Alkur'ani a kansu, ba su yin tawali'u |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan an karanta Alkur'ãni a kansu, bã su yin tawãli'u |