Quran with Hausa translation - Surah Al-Inshiqaq ayat 25 - الانشِقَاق - Page - Juz 30
﴿إِلَّا ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ وَعَمِلُواْ ٱلصَّٰلِحَٰتِ لَهُمۡ أَجۡرٌ غَيۡرُ مَمۡنُونِۭ ﴾
[الانشِقَاق: 25]
﴿إلا الذين آمنوا وعملوا الصالحات لهم أجر غير ممنون﴾ [الانشِقَاق: 25]
Abubakar Mahmood Jummi Face waɗanda suka yi imani, suka aikata ayyukan ƙwarai, suna da wani sakamako wanda ba ya yankewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Face waɗanda suka yi imani, suka aikata ayyukan ƙwarai, suna da wani sakamako wanda ba ya yankewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Fãce waɗanda suka yi ĩmãni, suka aikata ayyukan ƙwarai, sunã da wani sakamako wanda bã ya yankẽwa |