Quran with Hausa translation - Surah Al-Fajr ayat 17 - الفَجر - Page - Juz 30
﴿كـَلَّاۖ بَل لَّا تُكۡرِمُونَ ٱلۡيَتِيمَ ﴾
[الفَجر: 17]
﴿كلا بل لا تكرمون اليتيم﴾ [الفَجر: 17]
Abubakar Mahmood Jummi A'aha! Bari wannan, ai ba ku girmama maraya |
Abubakar Mahmoud Gumi A'aha! Bari wannan, ai ba ku girmama maraya |
Abubakar Mahmoud Gumi A'aha! Bari wannan, ai bã ku girmama marãya |