Quran with Hausa translation - Surah Al-Fajr ayat 16 - الفَجر - Page - Juz 30
﴿وَأَمَّآ إِذَا مَا ٱبۡتَلَىٰهُ فَقَدَرَ عَلَيۡهِ رِزۡقَهُۥ فَيَقُولُ رَبِّيٓ أَهَٰنَنِ ﴾
[الفَجر: 16]
﴿وأما إذا ما ابتلاه فقدر عليه رزقه فيقول ربي أهانن﴾ [الفَجر: 16]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma idan Ya jarraba shi, wato Ya ƙuntata masa abincinsa, sai ya ce: "Ubangijina Ya walakanta ni |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan Ya jarraba shi, wato Ya ƙuntata masa abincinsa, sai ya ce: "Ubangijina Ya walakanta ni |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan Ya jarraba shi, wãto Ya ƙuntata masa abincinsa, sai ya ce: "Ubangijina Ya walãkanta ni |