Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 100 - التوبَة - Page - Juz 11
﴿وَٱلسَّٰبِقُونَ ٱلۡأَوَّلُونَ مِنَ ٱلۡمُهَٰجِرِينَ وَٱلۡأَنصَارِ وَٱلَّذِينَ ٱتَّبَعُوهُم بِإِحۡسَٰنٖ رَّضِيَ ٱللَّهُ عَنۡهُمۡ وَرَضُواْ عَنۡهُ وَأَعَدَّ لَهُمۡ جَنَّٰتٖ تَجۡرِي تَحۡتَهَا ٱلۡأَنۡهَٰرُ خَٰلِدِينَ فِيهَآ أَبَدٗاۚ ذَٰلِكَ ٱلۡفَوۡزُ ٱلۡعَظِيمُ ﴾
[التوبَة: 100]
﴿والسابقون الأولون من المهاجرين والأنصار والذين اتبعوهم بإحسان رضي الله عنهم ورضوا﴾ [التوبَة: 100]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma masu tserewa* na farko daga Muhajirina da Ansar da waɗanda suka bi su da kyautatawa, Allah Ya yarda daga gare su su kuma sun yarda daga gare Shi, kuma Ya yi masu tattalin gidajen Aljanna; ¡oramu suna gudana a ƙarƙashinsu, suna madawwama a cikinsu har abada. Wancan ne babban rabo mai girma |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma masu tserewa na farko daga Muhajirina da Ansar da waɗanda suka bi su da kyautatawa, Allah Ya yarda daga gare su su kuma sun yarda daga gare Shi, kuma Ya yi masu tattalin gidajen Aljanna; ¡oramu suna gudana a ƙarƙashinsu, suna madawwama a cikinsu har abada. Wancan ne babban rabo mai girma |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma mãsu tsẽrẽwa na farko daga Muhãjirina da Ansar da waɗanda suka bi su da kyautatãwa, Allah Ya yarda daga gare su su kuma sun yarda daga gare Shi, kuma Ya yi mãsu tattalin gidãjen Aljanna; ¡õramu sunã gudãna a ƙarƙashinsu, suna madawwamã a cikinsu har abada. Wancan ne babban rabo mai girma |