Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 101 - التوبَة - Page - Juz 11
﴿وَمِمَّنۡ حَوۡلَكُم مِّنَ ٱلۡأَعۡرَابِ مُنَٰفِقُونَۖ وَمِنۡ أَهۡلِ ٱلۡمَدِينَةِ مَرَدُواْ عَلَى ٱلنِّفَاقِ لَا تَعۡلَمُهُمۡۖ نَحۡنُ نَعۡلَمُهُمۡۚ سَنُعَذِّبُهُم مَّرَّتَيۡنِ ثُمَّ يُرَدُّونَ إِلَىٰ عَذَابٍ عَظِيمٖ ﴾
[التوبَة: 101]
﴿وممن حولكم من الأعراب منافقون ومن أهل المدينة مردوا على النفاق لا﴾ [التوبَة: 101]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma daga waɗanda suke a gefenku daga ƙauyawa akwai munafukai,* haka kuma daga mutanen Madnia. Sun goge a kan munafunci, ba ka sanin su, Mu ne Muke sanin su. za Mu yi musu azaba sau biyu, sa'an nan a mayar da su zuwa ga azaba mai girma |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma daga waɗanda suke a gefenku daga ƙauyawa akwai munafukai, haka kuma daga mutanen Madnia. Sun goge a kan munafunci, ba ka sanin su, Mu ne Muke sanin su. za Mu yi musu azaba sau biyu, sa'an nan a mayar da su zuwa ga azaba mai girma |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma daga waɗanda suke a gẽfenku daga ƙauyãwa akwai munãfukai, haka kuma daga mutãnen Madnĩa. Sun gõge a kan munãfunci, bã ka sanin su, Mũ ne Muke sanin su. zã Mu yi musu azãba sau biyu, sa'an nan a mayar da su zuwa ga azãba mai girma |