Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 99 - التوبَة - Page - Juz 11
﴿وَمِنَ ٱلۡأَعۡرَابِ مَن يُؤۡمِنُ بِٱللَّهِ وَٱلۡيَوۡمِ ٱلۡأٓخِرِ وَيَتَّخِذُ مَا يُنفِقُ قُرُبَٰتٍ عِندَ ٱللَّهِ وَصَلَوَٰتِ ٱلرَّسُولِۚ أَلَآ إِنَّهَا قُرۡبَةٞ لَّهُمۡۚ سَيُدۡخِلُهُمُ ٱللَّهُ فِي رَحۡمَتِهِۦٓۚ إِنَّ ٱللَّهَ غَفُورٞ رَّحِيمٞ ﴾
[التوبَة: 99]
﴿ومن الأعراب من يؤمن بالله واليوم الآخر ويتخذ ما ينفق قربات عند﴾ [التوبَة: 99]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma daga ƙauyawa akawi waɗanda suke yin imanida Allah da Ranar Lahira, kuma suna riƙon abin da suke ciyarwa (tamkar) waɗansu ibadodin neman kusanta ne a wurin Allah da addu'o'in ManzonSa. To, lalle ne ita (ciyarwar nan) ibadar neman kusanta ce a gare su. Allah zai shigar da su a cikin RahamarSa. Lalle Allah ne Mai gafara, Mai jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma daga ƙauyawa akawi waɗanda suke yin imanida Allah da Ranar Lahira, kuma suna riƙon abin da suke ciyarwa (tamkar) waɗansu ibadodin neman kusanta ne a wurin Allah da addu'o'in ManzonSa. To, lalle ne ita (ciyarwar nan) ibadar neman kusanta ce a gare su. Allah zai shigar da su a cikin RahamarSa. Lalle Allah ne Mai gafara, Mai jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma daga ƙauyãwã akawi waɗanda suke yin ĩmanida Allah da Rãnar Lãhira, kuma sunã riƙon abin da suke ciyarwa (tamkar) waɗansu ibãdõdin nẽman kusanta ne a wurin Allah da addu'õ'in ManzonSa. To, lalle ne ita (ciyarwar nan) ibãdar nẽman kusanta ce a gare su. Allah zai shigar da su a cikin RahamarSa. Lalle Allah ne Mai gãfara, Mai jin ƙai |