Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 103 - التوبَة - Page - Juz 11
﴿خُذۡ مِنۡ أَمۡوَٰلِهِمۡ صَدَقَةٗ تُطَهِّرُهُمۡ وَتُزَكِّيهِم بِهَا وَصَلِّ عَلَيۡهِمۡۖ إِنَّ صَلَوٰتَكَ سَكَنٞ لَّهُمۡۗ وَٱللَّهُ سَمِيعٌ عَلِيمٌ ﴾
[التوبَة: 103]
﴿خذ من أموالهم صدقة تطهرهم وتزكيهم بها وصل عليهم إن صلاتك سكن﴾ [التوبَة: 103]
Abubakar Mahmood Jummi Ka karɓi sadaka daga dukiyoyinsu kana tsarkake su, kuma kana tabbatar da kirkinsu da ita. Kuma ka yi musu addu'a. Lallai addu'o'inKa natsuwa ne a gare su. Kuma Allah ne Mai ji, Masani |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka karɓi sadaka daga dukiyoyinsu kana tsarkake su, kuma kana tabbatar da kirkinsu da ita. Kuma ka yi musu addu'a. Lallai addu'o'inKa natsuwa ne a gare su. Kuma Allah ne Mai ji, Masani |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka karɓi sadaka daga dũkiyõyinsu kana tsarkake su, kuma kana tabbatar da kirkinsu da ita. Kuma ka yi musu addu'a. Lallai addu'õ'inKa natsuwã ne a gare su. Kuma Allah ne Mai ji, Masani |