Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 104 - التوبَة - Page - Juz 11
﴿أَلَمۡ يَعۡلَمُوٓاْ أَنَّ ٱللَّهَ هُوَ يَقۡبَلُ ٱلتَّوۡبَةَ عَنۡ عِبَادِهِۦ وَيَأۡخُذُ ٱلصَّدَقَٰتِ وَأَنَّ ٱللَّهَ هُوَ ٱلتَّوَّابُ ٱلرَّحِيمُ ﴾
[التوبَة: 104]
﴿ألم يعلموا أن الله هو يقبل التوبة عن عباده ويأخذ الصدقات وأن﴾ [التوبَة: 104]
Abubakar Mahmood Jummi Shin, ba su sani ba cewa lallai Allah, ne Yake karɓar tuba daga bayin Sa, kuma Yana karɓar sadakokin su, kuma lalle Allah ne Mai karɓar tuba, Mai jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, ba su sani ba cewa lallai Allah, ne Yake karɓar tuba daga bayinSa, kuma Yana karɓar sadakokinsu, kuma lalle Allah ne Mai karɓar tuba, Mai jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, ba su sani ba cẽwa lallai Allah, ne Yake karɓar tũbã daga bãyinSa, kuma Yanã karɓar sadakõkinsu, kuma lalle Allah ne Mai karɓar tũba, Mai jin ƙai |