Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 102 - التوبَة - Page - Juz 11
﴿وَءَاخَرُونَ ٱعۡتَرَفُواْ بِذُنُوبِهِمۡ خَلَطُواْ عَمَلٗا صَٰلِحٗا وَءَاخَرَ سَيِّئًا عَسَى ٱللَّهُ أَن يَتُوبَ عَلَيۡهِمۡۚ إِنَّ ٱللَّهَ غَفُورٞ رَّحِيمٌ ﴾
[التوبَة: 102]
﴿وآخرون اعترفوا بذنوبهم خلطوا عملا صالحا وآخر سيئا عسى الله أن يتوب﴾ [التوبَة: 102]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma da waɗansu, sun yi furuci* da laifinsu, sun haɗa aiki na ƙwarai da wani mummuna. Akwai tsammanin Allah Ya karɓi tuba a kansu. Lallai Allah ne Mai gafara, Mai jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma da waɗansu, sun yi furuci da laifinsu, sun haɗa aiki na ƙwarai da wani mummuna. Akwai tsammanin Allah Ya karɓi tuba a kansu. Lallai Allah ne Mai gafara, Mai jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma da waɗansu, sun yi furuci da laifinsu, sun haɗa aiki na ƙwarai da wani mummuna. Akwai tsammãnin Allah Ya karɓi tũba a kansu. Lallai Allah ne Mai gãfara, Mai jin ƙai |