×

Kuma ka ce: "Ku yi aiki, sa'an nan Allah zai ga aikinku, 9:105 Hausa translation

Quran infoHausaSurah At-Taubah ⮕ (9:105) ayat 105 in Hausa

9:105 Surah At-Taubah ayat 105 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 105 - التوبَة - Page - Juz 11

﴿وَقُلِ ٱعۡمَلُواْ فَسَيَرَى ٱللَّهُ عَمَلَكُمۡ وَرَسُولُهُۥ وَٱلۡمُؤۡمِنُونَۖ وَسَتُرَدُّونَ إِلَىٰ عَٰلِمِ ٱلۡغَيۡبِ وَٱلشَّهَٰدَةِ فَيُنَبِّئُكُم بِمَا كُنتُمۡ تَعۡمَلُونَ ﴾
[التوبَة: 105]

Kuma ka ce: "Ku yi aiki, sa'an nan Allah zai ga aikinku, da Manzon Sa da Muminai kuma zã a mayar da ku zuwa ga masanin fake da bayyane, sa'an nan Ya bã ku lãbãri ga abin da kuka kasance kunã aikatãwa

❮ Previous Next ❯

ترجمة: وقل اعملوا فسيرى الله عملكم ورسوله والمؤمنون وستردون إلى عالم الغيب والشهادة, باللغة الهوسا

﴿وقل اعملوا فسيرى الله عملكم ورسوله والمؤمنون وستردون إلى عالم الغيب والشهادة﴾ [التوبَة: 105]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma ka ce: "Ku yi aiki, sa'an nan Allah zai ga aikinku, da Manzon Sa da Muminai kuma za a mayar da ku zuwa ga masanin fake da bayyane, sa'an nan Ya ba ku labari ga abin da kuka kasance kuna aikatawa
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma ka ce: "Ku yi aiki, sa'an nan Allah zai ga aikinku, da ManzonSa da Muminai kuma za a mayar da ku zuwa ga masanin fake da bayyane, sa'an nan Ya ba ku labari ga abin da kuka kasance kuna aikatawa
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma ka ce: "Ku yi aiki, sa'an nan Allah zai ga aikinku, da ManzonSa da Muminai kuma zã a mayar da ku zuwa ga masanin fake da bayyane, sa'an nan Ya bã ku lãbãri ga abin da kuka kasance kunã aikatãwa
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek