Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 109 - التوبَة - Page - Juz 11
﴿أَفَمَنۡ أَسَّسَ بُنۡيَٰنَهُۥ عَلَىٰ تَقۡوَىٰ مِنَ ٱللَّهِ وَرِضۡوَٰنٍ خَيۡرٌ أَم مَّنۡ أَسَّسَ بُنۡيَٰنَهُۥ عَلَىٰ شَفَا جُرُفٍ هَارٖ فَٱنۡهَارَ بِهِۦ فِي نَارِ جَهَنَّمَۗ وَٱللَّهُ لَا يَهۡدِي ٱلۡقَوۡمَ ٱلظَّٰلِمِينَ ﴾
[التوبَة: 109]
﴿أفمن أسس بنيانه على تقوى من الله ورضوان خير أم من أسس﴾ [التوبَة: 109]
Abubakar Mahmood Jummi Shin, wanda ya sanya harsashin gininsa a kan taƙawa daga Allah da yarda, shi ne mafi alheri ko kuwa wanda ya sanya harsashin gininsa a kan gaɓar rami mai tusgawa? Sai ya rusa da shi a cikin wutar Jahannama. Kuma Allah ba Ya shiryar da mutane Azzalumai |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, wanda ya sanya harsashin gininsa a kan taƙawa daga Allah da yarda, shi ne mafi alheri ko kuwa wanda ya sanya harsashin gininsa a kan gaɓar rami mai tusgawa? Sai ya rusa da shi a cikin wutar Jahannama. Kuma Allah ba Ya shiryar da mutane azzalumai |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, wanda ya sanya harsãshin gininsa a kan taƙawa daga Allah da yarda, shi ne mafi alhẽri kõ kuwa wanda ya sanya harsãshin gininsa a kan gãɓar rãmi mai tusgãwa? Sai ya rũsa da shi a cikin wutar Jahannama. Kuma Allah bã Ya shiryar da mutãne azzãlumai |