Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 108 - التوبَة - Page - Juz 11
﴿لَا تَقُمۡ فِيهِ أَبَدٗاۚ لَّمَسۡجِدٌ أُسِّسَ عَلَى ٱلتَّقۡوَىٰ مِنۡ أَوَّلِ يَوۡمٍ أَحَقُّ أَن تَقُومَ فِيهِۚ فِيهِ رِجَالٞ يُحِبُّونَ أَن يَتَطَهَّرُواْۚ وَٱللَّهُ يُحِبُّ ٱلۡمُطَّهِّرِينَ ﴾
[التوبَة: 108]
﴿لا تقم فيه أبدا لمسجد أسس على التقوى من أول يوم أحق﴾ [التوبَة: 108]
Abubakar Mahmood Jummi Kada ka tsaya a cikinsa har abada. Lalle ne, Masallaci wanda aka yi harsashinsa a kan taƙawa tun farkon yini, shi ne mafi cancantar ka tsaya a cikinsa. A cikinsa akwai waɗansu maza suna son su tsarkaka*. Kuma Allah Yana son masu neman tsarkakuwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kada ka tsaya a cikinsa har abada. Lalle ne, Masallaci wanda aka yi harsashinsa a kan taƙawa tun farkon yini, shi ne mafi cancantar ka tsaya a cikinsa. A cikinsa akwai waɗansu maza suna son su tsarkaka. Kuma Allah Yana son masu neman tsarkakuwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kada ka tsaya a cikinsa har abada. Lalle ne, Masallaci wanda aka yi harsãshinsa a kan taƙawa tun farkon yini, shĩ ne mafi cancantar ka tsaya a cikinsa. A cikinsa akwai waɗansu maza sunã son su tsarkaka. Kuma Allah Yanã son mãsu nẽman tsarkakuwa |