Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 110 - التوبَة - Page - Juz 11
﴿لَا يَزَالُ بُنۡيَٰنُهُمُ ٱلَّذِي بَنَوۡاْ رِيبَةٗ فِي قُلُوبِهِمۡ إِلَّآ أَن تَقَطَّعَ قُلُوبُهُمۡۗ وَٱللَّهُ عَلِيمٌ حَكِيمٌ ﴾
[التوبَة: 110]
﴿لا يزال بنيانهم الذي بنوا ريبة في قلوبهم إلا أن تقطع قلوبهم﴾ [التوبَة: 110]
Abubakar Mahmood Jummi Gininsu, wanda suka gina, ba zai gushe ba Yana abin shakka a cikin zukatansu face idan zukatansu sun yanyanke. Kuma Allah ne Masani, Mai Hikima |
Abubakar Mahmoud Gumi Gininsu, wanda suka gina, ba zai gushe ba Yana abin shakka a cikin zukatansu face idan zukatansu sun yanyanke. Kuma Allah ne Masani, Mai Hikima |
Abubakar Mahmoud Gumi Gininsu, wanda suka gina, bã zai gushe ba Yanã abin shakka a cikin zukãtansu fãce idan zukãtansu sun yanyanke. Kuma Allah ne Masani, Mai Hikima |