×

Lalle ne, Allah Ya saya* daga mummunai, rãyukansu da dũkiyõyinsu, da cẽwa 9:111 Hausa translation

Quran infoHausaSurah At-Taubah ⮕ (9:111) ayat 111 in Hausa

9:111 Surah At-Taubah ayat 111 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 111 - التوبَة - Page - Juz 11

﴿۞ إِنَّ ٱللَّهَ ٱشۡتَرَىٰ مِنَ ٱلۡمُؤۡمِنِينَ أَنفُسَهُمۡ وَأَمۡوَٰلَهُم بِأَنَّ لَهُمُ ٱلۡجَنَّةَۚ يُقَٰتِلُونَ فِي سَبِيلِ ٱللَّهِ فَيَقۡتُلُونَ وَيُقۡتَلُونَۖ وَعۡدًا عَلَيۡهِ حَقّٗا فِي ٱلتَّوۡرَىٰةِ وَٱلۡإِنجِيلِ وَٱلۡقُرۡءَانِۚ وَمَنۡ أَوۡفَىٰ بِعَهۡدِهِۦ مِنَ ٱللَّهِۚ فَٱسۡتَبۡشِرُواْ بِبَيۡعِكُمُ ٱلَّذِي بَايَعۡتُم بِهِۦۚ وَذَٰلِكَ هُوَ ٱلۡفَوۡزُ ٱلۡعَظِيمُ ﴾
[التوبَة: 111]

Lalle ne, Allah Ya saya* daga mummunai, rãyukansu da dũkiyõyinsu, da cẽwa sunã da Aljanna, sunã yin yãƙi a cikin hanyar Allah, sabõda haka sunã kashẽwa anã kashẽ su. (Allah Yã yi) wa'adi a kanSa, tabbace a cikin Attaura da Linjĩla da Alƙur'ãni. Kuma wãne ne mafi cikãwa da alkawarinsa daga Allah? Sabõda haka ku yi bushãra da cinikinku wanda kuka ƙulla da Shi. Kuma wancan shi ne babban rabo, mai girma

❮ Previous Next ❯

ترجمة: إن الله اشترى من المؤمنين أنفسهم وأموالهم بأن لهم الجنة يقاتلون في, باللغة الهوسا

﴿إن الله اشترى من المؤمنين أنفسهم وأموالهم بأن لهم الجنة يقاتلون في﴾ [التوبَة: 111]

Abubakar Mahmood Jummi
Lalle ne, Allah Ya saya* daga mummunai, rayukansu da dukiyoyinsu, da cewa suna da Aljanna, suna yin yaƙi a cikin hanyar Allah, saboda haka suna kashewa ana kashe su. (Allah Ya yi) wa'adi a kanSa, tabbace a cikin Attaura da Linjila da Alƙur'ani. Kuma wane ne mafi cikawa da alkawarinsa daga Allah? Saboda haka ku yi bushara da cinikinku wanda kuka ƙulla da Shi. Kuma wancan shi ne babban rabo, mai girma
Abubakar Mahmoud Gumi
Lalle ne, Allah Ya saya daga mummunai, rayukansu da dukiyoyinsu, da cewa suna da Aljanna, suna yin yaƙi a cikin hanyar Allah, saboda haka suna kashewa ana kashe su. (Allah Ya yi) wa'adi a kanSa, tabbace a cikin Attaura da Linjila da Alƙur'ani. Kuma wane ne mafi cikawa da alkawarinsa daga Allah? Saboda haka ku yi bushara da cinikinku wanda kuka ƙulla da Shi. Kuma wancan shi ne babban rabo, mai girma
Abubakar Mahmoud Gumi
Lalle ne, Allah Ya saya daga mummunai, rãyukansu da dũkiyõyinsu, da cẽwa sunã da Aljanna, sunã yin yãƙi a cikin hanyar Allah, sabõda haka sunã kashẽwa anã kashẽ su. (Allah Yã yi) wa'adi a kanSa, tabbace a cikin Attaura da Linjĩla da Alƙur'ãni. Kuma wãne ne mafi cikãwa da alkawarinsa daga Allah? Sabõda haka ku yi bushãra da cinikinku wanda kuka ƙulla da Shi. Kuma wancan shi ne babban rabo, mai girma
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek