Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 114 - التوبَة - Page - Juz 11
﴿وَمَا كَانَ ٱسۡتِغۡفَارُ إِبۡرَٰهِيمَ لِأَبِيهِ إِلَّا عَن مَّوۡعِدَةٖ وَعَدَهَآ إِيَّاهُ فَلَمَّا تَبَيَّنَ لَهُۥٓ أَنَّهُۥ عَدُوّٞ لِّلَّهِ تَبَرَّأَ مِنۡهُۚ إِنَّ إِبۡرَٰهِيمَ لَأَوَّٰهٌ حَلِيمٞ ﴾
[التوبَة: 114]
﴿وما كان استغفار إبراهيم لأبيه إلا عن موعدة وعدها إياه فلما تبين﴾ [التوبَة: 114]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma istigifarin Ibrahim ga ubansa bai kasance ba face saboda wani wa'adi ne da ya ƙulla alƙawarinsa da shi, sa'an nan a lokacin da ya bayyana a gare shi (Ibrahim) cewa lalle ne shi (ubansa) maƙiyi ne ga Allah, sai ya barranta daga gare shi. Lalle ne Ibrahim, haƙiƙa, mai yawan addu'a ne, mai haƙuri |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma istigifarin Ibrahim ga ubansa bai kasance ba face saboda wani wa'adi ne da ya ƙulla alƙawarinsa da shi, sa'an nan a lokacin da ya bayyana a gare shi (Ibrahim) cewa lalle ne shi (ubansa) maƙiyi ne ga Allah, sai ya barranta daga gare shi. Lalle ne Ibrahim, haƙiƙa, mai yawan addu'a ne, mai haƙuri |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma istigifãrin Ibrãhĩm ga ubansa bai kasance ba fãce sabõda wani wa'adi ne da ya ƙulla alƙawarinsa da shi, sa'an nan a lõkacin da ya bayyana a gare shi (Ibrãhĩm) cẽwa lalle ne shĩ (ubansa) maƙiyi ne ga Allah, sai ya barranta daga gare shi. Lalle ne Ibrahim, haƙĩƙa, mai yawan addu'a ne, mai haƙuri |