Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 115 - التوبَة - Page - Juz 11
﴿وَمَا كَانَ ٱللَّهُ لِيُضِلَّ قَوۡمَۢا بَعۡدَ إِذۡ هَدَىٰهُمۡ حَتَّىٰ يُبَيِّنَ لَهُم مَّا يَتَّقُونَۚ إِنَّ ٱللَّهَ بِكُلِّ شَيۡءٍ عَلِيمٌ ﴾
[التوبَة: 115]
﴿وما كان الله ليضل قوما بعد إذ هداهم حتى يبين لهم ما﴾ [التوبَة: 115]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Allah bai kasance mai ɓatar da mutane a bayan Ya shiryar da su ba, sai Ya bayyana musu abin da za su yi taƙawa da shi. Lalle ne Alllh, ga kome, Masani ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Allah bai kasance mai ɓatar da mutane a bayan Ya shiryar da su ba, sai Ya bayyana musu abin da za su yi taƙawa da shi. Lalle ne Alllh, ga kome, Masani ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Allah bai kasance mai ɓatar da mutãne a bãyan Yã shiryar da su ba, sai Ya bayyanã musu abin da zã su yi taƙawa da shi. Lalle ne Alllh, ga kõme, Masani ne |