Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 113 - التوبَة - Page - Juz 11
﴿مَا كَانَ لِلنَّبِيِّ وَٱلَّذِينَ ءَامَنُوٓاْ أَن يَسۡتَغۡفِرُواْ لِلۡمُشۡرِكِينَ وَلَوۡ كَانُوٓاْ أُوْلِي قُرۡبَىٰ مِنۢ بَعۡدِ مَا تَبَيَّنَ لَهُمۡ أَنَّهُمۡ أَصۡحَٰبُ ٱلۡجَحِيمِ ﴾
[التوبَة: 113]
﴿ما كان للنبي والذين آمنوا أن يستغفروا للمشركين ولو كانوا أولي قربى﴾ [التوبَة: 113]
Abubakar Mahmood Jummi Ba ya kasancew*a ga Annabi da waɗanda suka yi imani, su yi istigifari ga mushirikai, kuma ko da sun kasance ma'abuta zumunta ne daga bayan sun bayyana a gare su, cewa lalle ne, su, 'yan Jahim ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Ba ya kasancewa ga Annabi da waɗanda suka yi imani, su yi istigifari ga mushirikai, kuma ko da sun kasance ma'abuta zumunta ne daga bayan sun bayyana a gare su, cewa lalle ne, su, 'yan Jahim ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Bã ya kasancẽwa ga Annabi da waɗanda suka yi ĩmãni, su yi istigifãri ga mushirikai, kuma kõ dã sun kasance ma'abũta zumunta ne daga bãyan sun bayyana a gare su, cẽwa lalle ne, sũ, 'yan Jahĩm ne |