×

Lalle ne, haƙĩƙa, Allah Ya karɓi tũbar Anbabi da* Muhãjirĩna da Ansãr 9:117 Hausa translation

Quran infoHausaSurah At-Taubah ⮕ (9:117) ayat 117 in Hausa

9:117 Surah At-Taubah ayat 117 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 117 - التوبَة - Page - Juz 11

﴿لَّقَد تَّابَ ٱللَّهُ عَلَى ٱلنَّبِيِّ وَٱلۡمُهَٰجِرِينَ وَٱلۡأَنصَارِ ٱلَّذِينَ ٱتَّبَعُوهُ فِي سَاعَةِ ٱلۡعُسۡرَةِ مِنۢ بَعۡدِ مَا كَادَ يَزِيغُ قُلُوبُ فَرِيقٖ مِّنۡهُمۡ ثُمَّ تَابَ عَلَيۡهِمۡۚ إِنَّهُۥ بِهِمۡ رَءُوفٞ رَّحِيمٞ ﴾
[التوبَة: 117]

Lalle ne, haƙĩƙa, Allah Ya karɓi tũbar Anbabi da* Muhãjirĩna da Ansãr waɗanda suka bĩ shi, a cikin sã'ar tsanani, daga bãya zukãtan wani ɓangare daga gare su sun yi kusa su karkata, sa'an nan (Allah) Ya karɓi tũbarsu. Lalle, Shĩ ne Mai tausayi, Mai jin ƙai gare su

❮ Previous Next ❯

ترجمة: لقد تاب الله على النبي والمهاجرين والأنصار الذين اتبعوه في ساعة العسرة, باللغة الهوسا

﴿لقد تاب الله على النبي والمهاجرين والأنصار الذين اتبعوه في ساعة العسرة﴾ [التوبَة: 117]

Abubakar Mahmood Jummi
Lalle ne, haƙiƙa, Allah Ya karɓi tubar Anbabi da* Muhajirina da Ansar waɗanda suka bi shi, a cikin sa'ar tsanani, daga baya zukatan wani ɓangare daga gare su sun yi kusa su karkata, sa'an nan (Allah) Ya karɓi tubarsu. Lalle, Shi ne Mai tausayi, Mai jin ƙai gare su
Abubakar Mahmoud Gumi
Lalle ne, haƙiƙa, Allah Ya karɓi tubar Anbabi da Muhajirina da Ansar waɗanda suka bi shi, a cikin sa'ar tsanani, daga baya zukatan wani ɓangare daga gare su sun yi kusa su karkata, sa'an nan (Allah) Ya karɓi tubarsu. Lalle, Shi ne Mai tausayi, Mai jin ƙai gare su
Abubakar Mahmoud Gumi
Lalle ne, haƙĩƙa, Allah Ya karɓi tũbar Anbabi da Muhãjirĩna da Ansãr waɗanda suka bĩ shi, a cikin sã'ar tsanani, daga bãya zukãtan wani ɓangare daga gare su sun yi kusa su karkata, sa'an nan (Allah) Ya karɓi tũbarsu. Lalle, Shĩ ne Mai tausayi, Mai jin ƙai gare su
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek