Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 116 - التوبَة - Page - Juz 11
﴿إِنَّ ٱللَّهَ لَهُۥ مُلۡكُ ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلۡأَرۡضِۖ يُحۡيِۦ وَيُمِيتُۚ وَمَا لَكُم مِّن دُونِ ٱللَّهِ مِن وَلِيّٖ وَلَا نَصِيرٖ ﴾
[التوبَة: 116]
﴿إن الله له ملك السموات والأرض يحيي ويميت وما لكم من دون﴾ [التوبَة: 116]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne Allah Yana* da mulkin sammai da ƙasa, Yana rayarwa kuma Yana matarwa. Kuma ba ku da wani masoyi, kuma ba ku da mataimaki, baicin Allah |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne Allah Yana da mulkin sammai da ƙasa, Yana rayarwa kuma Yana matarwa. Kuma ba ku da wani masoyi, kuma ba ku da mataimaki, baicin Allah |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne Allah Yanã da mulkin sammai da ƙasa, Yanã rãyarwa kuma Yanã matarwa. Kuma bã ku da wani masõyi, kuma bã ku da mataimaki, baicin Allah |