Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 12 - التوبَة - Page - Juz 10
﴿وَإِن نَّكَثُوٓاْ أَيۡمَٰنَهُم مِّنۢ بَعۡدِ عَهۡدِهِمۡ وَطَعَنُواْ فِي دِينِكُمۡ فَقَٰتِلُوٓاْ أَئِمَّةَ ٱلۡكُفۡرِ إِنَّهُمۡ لَآ أَيۡمَٰنَ لَهُمۡ لَعَلَّهُمۡ يَنتَهُونَ ﴾
[التوبَة: 12]
﴿وإن نكثوا أيمانهم من بعد عهدهم وطعنوا في دينكم فقاتلوا أئمة الكفر﴾ [التوبَة: 12]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma idan suka warware rantsuwoyin amana daga bayan alkawarinsu, kuma suka yi suka a cikin addininku, to, ku yaki shugabannin kafirci. Lalle ne su, babu rantsuwoyin amana a gare su. Tsammanin su suna hanuwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan suka warware rantsuwoyin amana daga bayan alkawarinsu, kuma suka yi suka a cikin addininku, to, ku yaki shugabannin kafirci. Lalle ne su, babu rantsuwoyin amana a gare su. Tsammaninsu suna hanuwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan suka warware rantsuwõyin amãna daga bãyan alkawarinsu, kuma suka yi sũka a cikin addininku, to, ku yaki shũgabannin kãfirci. Lalle ne sũ, bãbu rantsuwõyin amãna a gare su. Tsammãninsu sunã hanuwa |