Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 11 - التوبَة - Page - Juz 10
﴿فَإِن تَابُواْ وَأَقَامُواْ ٱلصَّلَوٰةَ وَءَاتَوُاْ ٱلزَّكَوٰةَ فَإِخۡوَٰنُكُمۡ فِي ٱلدِّينِۗ وَنُفَصِّلُ ٱلۡأٓيَٰتِ لِقَوۡمٖ يَعۡلَمُونَ ﴾ 
[التوبَة: 11]
﴿فإن تابوا وأقاموا الصلاة وآتوا الزكاة فإخوانكم في الدين ونفصل الآيات لقوم﴾ [التوبَة: 11]
| Abubakar Mahmood Jummi Sa'an nan idan sun tuba* kuma suka tsayar da salla, kuma suka bayar da zakka, to, 'yan'uwanku ne a cikin addini, kuma Muna rarrabe ayoyi daki-daki, ga mutane waɗanda suke sani | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan idan sun tuba kuma suka tsayar da salla, kuma suka bayar da zakka, to, 'yan'uwanku ne a cikin addini, kuma Muna rarrabe ayoyi daki-daki, ga mutane waɗanda suke sani | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan idan sun tũba kuma suka tsayar da salla, kuma suka bãyar da zakka, to, 'yan'uwanku ne a cikin addini, kuma Munã rarrabe ãyõyi daki-daki, ga mutãne waɗanda suke sani |