Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 126 - التوبَة - Page - Juz 11
﴿أَوَلَا يَرَوۡنَ أَنَّهُمۡ يُفۡتَنُونَ فِي كُلِّ عَامٖ مَّرَّةً أَوۡ مَرَّتَيۡنِ ثُمَّ لَا يَتُوبُونَ وَلَا هُمۡ يَذَّكَّرُونَ ﴾
[التوبَة: 126]
﴿أو لا يرون أنهم يفتنون في كل عام مرة أو مرتين ثم﴾ [التوبَة: 126]
Abubakar Mahmood Jummi Shin, ba su ganin cewa ana fitinar su a cikin kowace shekara: Sau ɗaya ko kuwa sau biyu, sa'an nan kuma ba su tuba, kuma ba su zama suna tunani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, ba su ganin cewa ana fitinar su a cikin kowace shekara: Sau ɗaya ko kuwa sau biyu, sa'an nan kuma ba su tuba, kuma ba su zama suna tunani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, bã su ganin cẽwa anã fitinar su a cikin kõwace shẽkara: Sau ɗaya kõ kuwa sau biyu, sa'an nan kuma bã su tũba, kuma ba su zama sunã tunãni ba |