Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 127 - التوبَة - Page - Juz 11
﴿وَإِذَا مَآ أُنزِلَتۡ سُورَةٞ نَّظَرَ بَعۡضُهُمۡ إِلَىٰ بَعۡضٍ هَلۡ يَرَىٰكُم مِّنۡ أَحَدٖ ثُمَّ ٱنصَرَفُواْۚ صَرَفَ ٱللَّهُ قُلُوبَهُم بِأَنَّهُمۡ قَوۡمٞ لَّا يَفۡقَهُونَ ﴾
[التوبَة: 127]
﴿وإذا ما أنـزلت سورة نظر بعضهم إلى بعض هل يراكم من أحد﴾ [التوبَة: 127]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma idan haƙiƙa, aka saukar da wata sura, sai sashensu ya yi dubi zuwa ga wani sashe, (su ce): "Shin, wani mutum yana ganin ku?" Sa'an nan kuma sai su juya. Allah Ya juyar da zukatan su, domin, haƙiƙa su mutane ne, ba su fahimta |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan haƙiƙa, aka saukar da wata sura, sai sashensu ya yi dubi zuwa ga wani sashe, (su ce): "Shin, wani mutum yana ganin ku?" Sa'an nan kuma sai su juya. Allah Ya juyar da zukatansu, domin, haƙiƙa su mutane ne, ba su fahimta |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan haƙĩƙa, aka saukar da wata sũra, sai sãshensu ya yi dũbi zuwa ga wani sãshe, (su ce): "Shin, wani mutum yanã ganin ku?" Sa'an nan kuma sai su jũya. Allah Ya jũyar da zukãtansu, dõmin, haƙĩƙa sũ mutãne ne, bã su fahimta |