×

Amma kuma waɗanda suke a cikin zukãtansu akwai cũta, to, tã ƙãra 9:125 Hausa translation

Quran infoHausaSurah At-Taubah ⮕ (9:125) ayat 125 in Hausa

9:125 Surah At-Taubah ayat 125 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 125 - التوبَة - Page - Juz 11

﴿وَأَمَّا ٱلَّذِينَ فِي قُلُوبِهِم مَّرَضٞ فَزَادَتۡهُمۡ رِجۡسًا إِلَىٰ رِجۡسِهِمۡ وَمَاتُواْ وَهُمۡ كَٰفِرُونَ ﴾
[التوبَة: 125]

Amma kuma waɗanda suke a cikin zukãtansu akwai cũta, to, tã ƙãra musu ƙazanta zuwa ga ƙazantarsu, kuma su mutu alhãlin kuwa sunã kãfirai

❮ Previous Next ❯

ترجمة: وأما الذين في قلوبهم مرض فزادتهم رجسا إلى رجسهم وماتوا وهم كافرون, باللغة الهوسا

﴿وأما الذين في قلوبهم مرض فزادتهم رجسا إلى رجسهم وماتوا وهم كافرون﴾ [التوبَة: 125]

Abubakar Mahmood Jummi
Amma kuma waɗanda suke a cikin zukatansu akwai cuta, to, ta ƙara musu ƙazanta zuwa ga ƙazantarsu, kuma su mutu alhalin kuwa suna kafirai
Abubakar Mahmoud Gumi
Amma kuma waɗanda suke a cikin zukatansu akwai cuta, to, ta ƙara musu ƙazanta zuwa ga ƙazantarsu, kuma su mutu alhalin kuwa suna kafirai
Abubakar Mahmoud Gumi
Amma kuma waɗanda suke a cikin zukãtansu akwai cũta, to, tã ƙãra musu ƙazanta zuwa ga ƙazantarsu, kuma su mutu alhãlin kuwa sunã kãfirai
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek