Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 18 - التوبَة - Page - Juz 10
﴿إِنَّمَا يَعۡمُرُ مَسَٰجِدَ ٱللَّهِ مَنۡ ءَامَنَ بِٱللَّهِ وَٱلۡيَوۡمِ ٱلۡأٓخِرِ وَأَقَامَ ٱلصَّلَوٰةَ وَءَاتَى ٱلزَّكَوٰةَ وَلَمۡ يَخۡشَ إِلَّا ٱللَّهَۖ فَعَسَىٰٓ أُوْلَٰٓئِكَ أَن يَكُونُواْ مِنَ ٱلۡمُهۡتَدِينَ ﴾
[التوبَة: 18]
﴿إنما يعمر مساجد الله من آمن بالله واليوم الآخر وأقام الصلاة وآتى﴾ [التوبَة: 18]
Abubakar Mahmood Jummi Abin sani kawai, mai raya masallatan Allah, shi ne wanda ya yi imani da Allah da Ranar Lahira, kuma ya tsayar da salla kuma ya bayar da zakka, kuma bai ji tsoron kowa ba face Allah. To, akwai tsammanin waɗannan su kasance daga shiryayyu |
Abubakar Mahmoud Gumi Abin sani kawai, mai raya masallatan Allah, shi ne wanda ya yi imani da Allah da Ranar Lahira, kuma ya tsayar da salla kuma ya bayar da zakka, kuma bai ji tsoron kowa ba face Allah. To, akwai tsammanin waɗannan su kasance daga shiryayyu |
Abubakar Mahmoud Gumi Abin sani kawai, mai rãya masallãtan Allah, shĩ ne wanda ya yi ĩmãni da Allah da Rãnar Lãhira, kuma ya tsayar da salla kuma ya bãyar da zakka, kuma bai ji tsõron kõwa ba fãce Allah. To, akwai tsammãnin waɗannan su kasance daga shiryayyu |