Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 17 - التوبَة - Page - Juz 10
﴿مَا كَانَ لِلۡمُشۡرِكِينَ أَن يَعۡمُرُواْ مَسَٰجِدَ ٱللَّهِ شَٰهِدِينَ عَلَىٰٓ أَنفُسِهِم بِٱلۡكُفۡرِۚ أُوْلَٰٓئِكَ حَبِطَتۡ أَعۡمَٰلُهُمۡ وَفِي ٱلنَّارِ هُمۡ خَٰلِدُونَ ﴾
[التوبَة: 17]
﴿ما كان للمشركين أن يعمروا مساجد الله شاهدين على أنفسهم بالكفر أولئك﴾ [التوبَة: 17]
Abubakar Mahmood Jummi Ba ya kasancewa ga masu shirki su raya masallatan Allah, alhali kuwa suna masu bayar da shaida a kan rayukansu da kafirci, waɗannan ayyukansu sun ɓaci, kuma a cikin wuta su madawwama |
Abubakar Mahmoud Gumi Ba ya kasancewa ga masu shirki su raya masallatan Allah, alhali kuwa suna masu bayar da shaida a kan rayukansu da kafirci, waɗannan ayyukansu sun ɓaci, kuma a cikin wuta su madawwama |
Abubakar Mahmoud Gumi Bã ya kasancewa ga mãsu shirki su rãya masallatan Allah, alhãli kuwa sunã mãsu bãyar da shaida a kan rãyukansu da kafirci, waɗannan ayyukansu sun ɓãci, kuma a cikin wutã sũ madawwama |