Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 26 - التوبَة - Page - Juz 10
﴿ثُمَّ أَنزَلَ ٱللَّهُ سَكِينَتَهُۥ عَلَىٰ رَسُولِهِۦ وَعَلَى ٱلۡمُؤۡمِنِينَ وَأَنزَلَ جُنُودٗا لَّمۡ تَرَوۡهَا وَعَذَّبَ ٱلَّذِينَ كَفَرُواْۚ وَذَٰلِكَ جَزَآءُ ٱلۡكَٰفِرِينَ ﴾
[التوبَة: 26]
﴿ثم أنـزل الله سكينته على رسوله وعلى المؤمنين وأنـزل جنودا لم تروها﴾ [التوبَة: 26]
Abubakar Mahmood Jummi Sa'an nan kuma Allah Ya saukar da natsuwarSa a kan ManzonSa kuma a kan muminai, kuma Ya saukar da rundunoni waɗanda ba ku gan su ba, kuma Ya azabtar da waɗan da suka kafirta: Wancan ne sakamakon kafirai |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan kuma Allah Ya saukar da natsuwarSa a kan ManzonSa kuma a kan muminai, kuma Ya saukar da rundunoni waɗanda ba ku gan su ba, kuma Ya azabtar da waɗanda suka kafirta: Wancan ne sakamakon kafirai |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan kuma Allah Ya saukar da natsuwarSa a kan ManzonSa kuma a kan mũminai, kuma Ya saukar da rundunõni waɗanda ba ku gan su ba, kuma Ya azabtar da waɗanda suka kãfirta: Wancan ne sakamakon kãfirai |