Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 33 - التوبَة - Page - Juz 10
﴿هُوَ ٱلَّذِيٓ أَرۡسَلَ رَسُولَهُۥ بِٱلۡهُدَىٰ وَدِينِ ٱلۡحَقِّ لِيُظۡهِرَهُۥ عَلَى ٱلدِّينِ كُلِّهِۦ وَلَوۡ كَرِهَ ٱلۡمُشۡرِكُونَ ﴾
[التوبَة: 33]
﴿هو الذي أرسل رسوله بالهدى ودين الحق ليظهره على الدين كله ولو﴾ [التوبَة: 33]
Abubakar Mahmood Jummi Shi ne wanda Ya aiko manzonSa da shiriya da addinin gaskiya, domin ya bayyanl shi a kan addini dukansa, kuma ko da mushirikai sun ƙi |
Abubakar Mahmoud Gumi Shi ne wanda Ya aiko manzonSa da shiriya da addinin gaskiya, domin ya bayyanl shi a kan addini dukansa, kuma ko da mushirikai sun ƙi |
Abubakar Mahmoud Gumi Shi ne wanda Ya aiko manzonSa da shiriya da addinin gaskiya, dõmin ya bayyanl shi a kan addini dukansa, kuma kõ dã mushirikai sun ƙi |