Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 32 - التوبَة - Page - Juz 10
﴿يُرِيدُونَ أَن يُطۡفِـُٔواْ نُورَ ٱللَّهِ بِأَفۡوَٰهِهِمۡ وَيَأۡبَى ٱللَّهُ إِلَّآ أَن يُتِمَّ نُورَهُۥ وَلَوۡ كَرِهَ ٱلۡكَٰفِرُونَ ﴾
[التوبَة: 32]
﴿يريدون أن يطفئوا نور الله بأفواههم ويأبى الله إلا أن يتم نوره﴾ [التوبَة: 32]
Abubakar Mahmood Jummi Suna nufin su bice hasken Allah da bakunansu. Kuma Allah Yana ki, face dai Ya cika haskenSa, kuma ko da kafirai sun ƙi |
Abubakar Mahmoud Gumi Suna nufin su bice hasken Allah da bakunansu. Kuma Allah Yana ki, face dai Ya cika haskenSa, kuma ko da kafirai sun ƙi |
Abubakar Mahmoud Gumi Sunã nufin su bice hasken Allah da bãkunãnsu. Kuma Allah Yanã ki, fãce dai Ya cika haskenSa, kuma kõ da kãfirai sun ƙi |