Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 37 - التوبَة - Page - Juz 10
﴿إِنَّمَا ٱلنَّسِيٓءُ زِيَادَةٞ فِي ٱلۡكُفۡرِۖ يُضَلُّ بِهِ ٱلَّذِينَ كَفَرُواْ يُحِلُّونَهُۥ عَامٗا وَيُحَرِّمُونَهُۥ عَامٗا لِّيُوَاطِـُٔواْ عِدَّةَ مَا حَرَّمَ ٱللَّهُ فَيُحِلُّواْ مَا حَرَّمَ ٱللَّهُۚ زُيِّنَ لَهُمۡ سُوٓءُ أَعۡمَٰلِهِمۡۗ وَٱللَّهُ لَا يَهۡدِي ٱلۡقَوۡمَ ٱلۡكَٰفِرِينَ ﴾
[التوبَة: 37]
﴿إنما النسيء زيادة في الكفر يضل به الذين كفروا يحلونه عاما ويحرمونه﴾ [التوبَة: 37]
Abubakar Mahmood Jummi Abin sani kawai, "Jinkirtawa" ƙari ne a cikin kafirci, ana ɓatar da waɗanda suka kafirta game da shi. Suna halattar da wata a wata shekara kuma su haramtar da shi a wata shekara domin su dace da adadin abin da Allah Ya haramta. Saboda haka suna halattar da abin da Allah Ya haramtar. An ƙawace musu munanan ayyukansu. Kuma Allah ba Ya shiryar da mutane kafirai |
Abubakar Mahmoud Gumi Abin sani kawai, "Jinkirtawa" ƙari ne a cikin kafirci, ana ɓatar da waɗanda suka kafirta game da shi. Suna halattar da wata a wata shekara kuma su haramtar da shi a wata shekara domin su dace da adadin abin da Allah Ya haramta. Saboda haka suna halattar da abin da Allah Ya haramtar. An ƙawace musu munanan ayyukansu. Kuma Allah ba Ya shiryar da mutane kafirai |
Abubakar Mahmoud Gumi Abin sani kawai, "Jinkirtãwa" ƙãri ne a cikin kãfirci, anã ɓatar da waɗanda suka kãfirta game da shi. Sunã halattar da watã a wata shẽkara kuma su haramtar da shi a wata shẽkara dõmin su dãce da adadin abin da Allah Ya haramta. Sabõda haka sunã halattar da abin da Allah Ya haramtar. An ƙawãce musu mũnanan ayyukansu. Kuma Allah ba Ya shiryar da mutãne kãfirai |