Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 4 - التوبَة - Page - Juz 10
﴿إِلَّا ٱلَّذِينَ عَٰهَدتُّم مِّنَ ٱلۡمُشۡرِكِينَ ثُمَّ لَمۡ يَنقُصُوكُمۡ شَيۡـٔٗا وَلَمۡ يُظَٰهِرُواْ عَلَيۡكُمۡ أَحَدٗا فَأَتِمُّوٓاْ إِلَيۡهِمۡ عَهۡدَهُمۡ إِلَىٰ مُدَّتِهِمۡۚ إِنَّ ٱللَّهَ يُحِبُّ ٱلۡمُتَّقِينَ ﴾
[التوبَة: 4]
﴿إلا الذين عاهدتم من المشركين ثم لم ينقصوكم شيئا ولم يظاهروا عليكم﴾ [التوبَة: 4]
Abubakar Mahmood Jummi Sai waɗanda kuka yi wani alkawari daga masu shirki, sa'an nan kuma ba su rage ku da kome ba, kuma ba su taimaki kowa a kanku ba, to, ku cika alkawarin, zuwa gare su, har ga iyakar yarjejeyarsu. Lalle ne Allah Yana son masu taƙawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai waɗanda kuka yi wani alkawari daga masu shirki, sa'an nan kuma ba su rage ku da kome ba, kuma ba su taimaki kowa a kanku ba, to, ku cika alkawarin, zuwa gare su, har ga iyakar yarjejeyarsu. Lalle ne Allah Yana son masu taƙawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai waɗanda kuka yi wani alkawari daga mãsu shirki, sa'an nan kuma ba su rage ku da kõme ba, kuma ba su taimaki kõwa a kanku ba, to, ku cika alkawarin, zuwa gare su, har ga iyakar yarjẽjẽyarsu. Lalle ne Allah Yanã son mãsu taƙawa |