Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 3 - التوبَة - Page - Juz 10
﴿وَأَذَٰنٞ مِّنَ ٱللَّهِ وَرَسُولِهِۦٓ إِلَى ٱلنَّاسِ يَوۡمَ ٱلۡحَجِّ ٱلۡأَكۡبَرِ أَنَّ ٱللَّهَ بَرِيٓءٞ مِّنَ ٱلۡمُشۡرِكِينَ وَرَسُولُهُۥۚ فَإِن تُبۡتُمۡ فَهُوَ خَيۡرٞ لَّكُمۡۖ وَإِن تَوَلَّيۡتُمۡ فَٱعۡلَمُوٓاْ أَنَّكُمۡ غَيۡرُ مُعۡجِزِي ٱللَّهِۗ وَبَشِّرِ ٱلَّذِينَ كَفَرُواْ بِعَذَابٍ أَلِيمٍ ﴾
[التوبَة: 3]
﴿وأذان من الله ورسوله إلى الناس يوم الحج الأكبر أن الله بريء﴾ [التوبَة: 3]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma da yekuwa daga Allah da ManzonSa zuwa ga mutane, a Ranar Haji Babba cewa lallene Allah Barrantacce ne daga masu shirki, kuma ManzonSa (haka). To, idan kun tuba to shi ne mafi alheri a gare ku, kuma idan kun juya, to, ku sani lalle ne ku, ba masu buwayar Allah ba ne. Kuma ka bayar da bishara ga waɗanda suka kafirta, da azaba mai raɗaɗi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma da yekuwa daga Allah da ManzonSa zuwa ga mutane, a Ranar Haji Babba cewa lallene Allah Barrantacce ne daga masu shirki, kuma ManzonSa (haka). To, idan kun tuba to shi ne mafi alheri a gare ku, kuma idan kun juya, to, ku sani lalle ne ku, ba masu buwayar Allah ba ne. Kuma ka bayar da bishara ga waɗanda suka kafirta, da azaba mai raɗaɗi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma da yẽkuwa daga Allah da ManzonSa zuwa ga mutãne, a Rãnar Haji Babba cẽwa lallene Allah Barrantacce ne daga mãsu shirki, kuma ManzonSa (haka). To, idan kun tũba to shi ne mafi alhẽri a gare ku, kuma idan kun jũya, to, ku sani lalle ne kũ, bã mãsu buwãyar Allah ba ne. Kuma ka bãyar da bishãra ga waɗanda suka kãfirta, da azãba mai raɗaɗi |