×

Kuma idan watanni, mãsu alfarma suka shige, to, ku yãki mushirikai inda 9:5 Hausa translation

Quran infoHausaSurah At-Taubah ⮕ (9:5) ayat 5 in Hausa

9:5 Surah At-Taubah ayat 5 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 5 - التوبَة - Page - Juz 10

﴿فَإِذَا ٱنسَلَخَ ٱلۡأَشۡهُرُ ٱلۡحُرُمُ فَٱقۡتُلُواْ ٱلۡمُشۡرِكِينَ حَيۡثُ وَجَدتُّمُوهُمۡ وَخُذُوهُمۡ وَٱحۡصُرُوهُمۡ وَٱقۡعُدُواْ لَهُمۡ كُلَّ مَرۡصَدٖۚ فَإِن تَابُواْ وَأَقَامُواْ ٱلصَّلَوٰةَ وَءَاتَوُاْ ٱلزَّكَوٰةَ فَخَلُّواْ سَبِيلَهُمۡۚ إِنَّ ٱللَّهَ غَفُورٞ رَّحِيمٞ ﴾
[التوبَة: 5]

Kuma idan watanni, mãsu alfarma suka shige, to, ku yãki mushirikai inda kuka sãmẽ su, kuma ku kãmã su, kuma ku tsare su, kuma ku zaune musu dukkan madãkata. To, idan sun tũba, kuma suka tsayar da salla, kuma suka bãyar da zakka to ku sakar musu da hanyarsu. Lalle Allah ne Mai gãfara, Mai jin ƙai

❮ Previous Next ❯

ترجمة: فإذا انسلخ الأشهر الحرم فاقتلوا المشركين حيث وجدتموهم وخذوهم واحصروهم واقعدوا لهم, باللغة الهوسا

﴿فإذا انسلخ الأشهر الحرم فاقتلوا المشركين حيث وجدتموهم وخذوهم واحصروهم واقعدوا لهم﴾ [التوبَة: 5]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma idan watanni, masu alfarma suka shige, to, ku yaki mushirikai inda kuka same su, kuma ku kama su, kuma ku tsare su, kuma ku zaune musu dukkan madakata. To, idan sun tuba, kuma suka tsayar da salla, kuma suka bayar da zakka to ku sakar musu da hanyarsu. Lalle Allah ne Mai gafara, Mai jin ƙai
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma idan watanni, masu alfarma suka shige, to, ku yaki mushirikai inda kuka same su, kuma ku kama su, kuma ku tsare su, kuma ku zaune musu dukkan madakata. To, idan sun tuba, kuma suka tsayar da salla, kuma suka bayar da zakka to ku sakar musu da hanyarsu. Lalle Allah ne Mai gafara, Mai jin ƙai
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma idan watanni, mãsu alfarma suka shige, to, ku yãki mushirikai inda kuka sãmẽ su, kuma ku kãmã su, kuma ku tsare su, kuma ku zaune musu dukkan madãkata. To, idan sun tũba, kuma suka tsayar da salla, kuma suka bãyar da zakka to ku sakar musu da hanyarsu. Lalle Allah ne Mai gãfara, Mai jin ƙai
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek