Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 53 - التوبَة - Page - Juz 10
﴿قُلۡ أَنفِقُواْ طَوۡعًا أَوۡ كَرۡهٗا لَّن يُتَقَبَّلَ مِنكُمۡ إِنَّكُمۡ كُنتُمۡ قَوۡمٗا فَٰسِقِينَ ﴾
[التوبَة: 53]
﴿قل أنفقوا طوعا أو كرها لن يتقبل منكم إنكم كنتم قوما فاسقين﴾ [التوبَة: 53]
Abubakar Mahmood Jummi Ka ce: "Ku ciyar a kan yarda ko kuwa a kan tilas. Ba za a karɓa daga gare ku ba. Lalle ne ku, kun kasance mutane fasiƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Ku ciyar a kan yarda ko kuwa a kan tilas. Ba za a karɓa daga gare ku ba. Lalle ne ku, kun kasance mutane fasiƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Ku ciyar a kan yarda kõ kuwa a kan tĩlas. Bã zã a karɓa daga gare ku ba. Lalle ne kũ, kun kasance mutãne fãsiƙai |