Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 52 - التوبَة - Page - Juz 10
﴿قُلۡ هَلۡ تَرَبَّصُونَ بِنَآ إِلَّآ إِحۡدَى ٱلۡحُسۡنَيَيۡنِۖ وَنَحۡنُ نَتَرَبَّصُ بِكُمۡ أَن يُصِيبَكُمُ ٱللَّهُ بِعَذَابٖ مِّنۡ عِندِهِۦٓ أَوۡ بِأَيۡدِينَاۖ فَتَرَبَّصُوٓاْ إِنَّا مَعَكُم مُّتَرَبِّصُونَ ﴾
[التوبَة: 52]
﴿قل هل تربصون بنا إلا إحدى الحسنيين ونحن نتربص بكم أن يصيبكم﴾ [التوبَة: 52]
Abubakar Mahmood Jummi Ka ce: "Shin, kuna dako ne da mu? Face dai da ɗayan abubuwan biyu* masu kyau, alhali kuwa mu, muna dako da ku, AllahYa same ku da wata azaba daga gare Shi, ko kuwa da hannayenmu. To, ku yi dako. Lalle ne mu, tare da ku masu dakon ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Shin, kuna dako ne da mu? Face dai da ɗayan abubuwan biyu masu kyau, alhali kuwa mu, muna dako da ku, AllahYa same ku da wata azaba daga gare Shi, ko kuwa da hannayenmu. To, ku yi dako. Lalle ne mu, tare da ku masu dakon ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Shin, kunã dãko ne da mu? Fãce dai da ɗayan abũbuwan biyu mãsu kyau, alhãli kuwa mũ, munã dãko da ku, AllahYa sãme ku da wata azãba daga gare Shi, kõ kuwa da hannayenmu. To, ku yi dãko. Lalle ne mũ, tãre da ku mãsu dãkon ne |